A ranar 2 ga watan Nuwamban shekarar 1994 ne wata walƙiya ta ƙona tankunan man dizal guda uku na rundunar sojojin ƙasar Masar a kusa da ƙauyen Dronka na lardin Asyut na ƙasar Masar. Walƙiyar wani ɓangare ne na wata mummunar guguwa da ta haifar da ambaliyar ruwa da kuma ɓarna mai yawa a wasu larduna huɗu na ƙasar Masar ta sama da ta yi sanadiyar mutuwar ɗaruruwan mutane sannan dubban mutane suka rasa matsugunai a ɗaya daga cikin bala'o'i mafi muni a biranen ƙasar Masar . Ambaliyar da ta yi ƙamari da walkiya ta sa man fetur ya yoyo daga tankunan ruwa kuma ya shiga ƙauye. Sama da gidaje 200 ne suka lalace sannan mutane 469 suka mutu.
Rahotannin da aka samu daga ambaliya a ƙananan hukumomin huɗu sun nuna cewa kusan mutane 600 ne suka mutu, sannan gidaje 11,148 suka lalace sannan wasu 11,085 suka lalace, lamarin da ya sa mutane 110,660 suka rasa gidajensu. [4] 23,531 feddans (Kimanin 12,000 HA) na ƙasar noma sun lalace, kuma duka lalacewa ya wuce dala miliyan 140. [4]
Wani rahoton ma'aikatar lafiya da yawan jama'a ta ƙasar Masar ya bayyana cewa an gano gawarwakin mutane 469 daga ƙauyen Dronka kaɗai, kuma hukumar kula da yanayi ta duniya (WMO) ta ɗauki wannan adadi a matsayin adadin wadanda suka mutu. Fiye da gidaje 200 a Dronka sun lalace kuma mazauna ƙauyen da kewaye 20,000 sun gudu zuwa Assiut. Ɗaya daga cikin tankunan ya ci gaba da cin wuta har cikin dare yayin da masu kashe gobara suka yanke shawarar cewa ya fi kyau a bar ta ta ƙone; akwai fargabar ƙona wasu tankunan mai biyar da suka tsira. Gwamnan Assiut ta kafa dokar ta-ɓaci sakamakon guguwa da walkiya.
Hukumar ta WMO ta danganta adadin mutuwar mutane 469 da yamutsin walƙiya kuma ta lura da cewa bala'in shi ne mafi girma daga adadin mace-mace sakamakon walƙiyar walƙiya da aka yi rikodi (daga 1873). Mafi yawan adadin waɗanda suka mutu kai tsaye sakamakon wata tsawa ɗaya ta haifar shi ne mutane 21 da suka mutu yayin da suke fakewa a wata bukka a ƙasar Zimbabwe a shekarar 1975.[5]
The Berrouaghia prison massacre is alleged to have taken place on 14 November 1994, after an escape attempt at Algeria's Berrouaghia prison. Estimates of the death toll vary wildly. The government gave the figure of eight dead, while others placed the death toll at 30 or higher, and El Watan later gave a figure of 200.[1]
Mutane kusan miliyan daya ne dai yawancinsu 'yan kabilar Tutsi marasa rinjaye da kuma wasu kalilan 'yan Hutu masu sassaucin ra'ayi da ke zama mafi rinjaye da suka yi kokarin bada kariya ga 'yan Tutsi aka hallaka. 'Yan kabilar Hutu wadanda su ne mafiya rinjaye a kasar suka aikata ta'asar kisan gillar cikin kwanaki 100. Lamarin ya fara ne a ranar 7 ga watan Afrilun 1994.
A cikin wata sanarwa sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ce ba za a taba mantawa da mutanen da wannan bala'i na kisan kare dangi ya shafa ba. Haka kuma ba za a manta da irin bajinta da juriyar da suka nuna ba.
"Ya ce ina iya tunawa ina ji yan uwana suna kuka yayin da ake yi musu kisan rashin imani. Suna rokon maharan su yi musu rai amma a banza. Sun jefa yan uwana mata cikin wani rami da ke kusa, wasu da ransu amma sai suka karasa su da buga musu duwatsu. Iyayena kuwa sun hallaka ne da adduna"
'Yan Hutu masu tsattsauran ra'ayi sun rika farautar matasa maza wadanda suke zargi da tausaya wa ko nuna goyon baya ga kungiyar kishin kasa ta Rwanda wato Rwanda Patriotic Front (RFP) wadda kungiya ce ta galibi yan Tutsi karkashin jagorancin Paul Kagame wanda ya zama shugaban kasar Rwanda.
Wasu daga cikin wadanda suka kashe dangin Freddy, an sako su daga gidan yari a karkashin wata yarjejeniya cewa za a yi afuwa ga wadanda suka yi zaman gidan yari na rabin wa'adin da aka yanke musu idan suka bayar da bayanai ga masu gabatar da kara game da wandanda ake zargi da kuma inda aka jefar da gawarwakin mutanen da aka kashe. Sai dai jigajigan wannan ta'asa har yanzu suna nan a gidan yari.
Freddy, wanda tsohon mataimakin shugaban kungiyar IBUKA ne, kungiyar wadanda suka tsira daga kisan kiyashin Rwanda, yanzu shi ne daraktan gidan tarihin Kigali na kisan kiyashi inda aka binne gawarwakin mutane 250,000 da aka yiwa kisan gillar.
Ya ce wadanda suka aikata wannan abu ba kasafai suke baiyana dukkan gaskiyar ba, wanda hakan shi ne yake kawo cikas ga kokarin sasantawa, abin kuma da ya ke damun wadanda suka tsira. Yana mai cewa daya daga cikin wadanda suka kashe danginsa ya boye bayanai da dama.
"Ya ce an sake shi bayan da ya yi shekaru 15 a gidan yari maimakon shekaru 25 da aka yanke masa, saboda kawai dan bayanan da ya bai wa masu gabatar da kara. To amma haka muke rayuwa tun da babu yadda za mu yi, wadanda muka rasa ba za a iya dawo da su ba."
Clark ya ce babban kalubale na sasantawa a Rwanda a yanzu shi ne yan Rwanda da ke kasashen waje wadanda su ne har yanzu basu shiga cikin shirin sasantawa a cikin kasar ba. Su ne kuma suke yada bayanan da ke raba kawuna a shafukan sada zumunta ga danginsu da ke gida wanda hakan ke kawo cikas ga yunkurin sasantawar musamman a tsakanin matasa wadanda basu da masaniya sosai a kan abin da ya faru shekaru 30 da suka wuce.
Tuna baya na abin da ya faru a Rwanda shekaru 30 da suka wuce ba abu ne yan Tutsi kadai da suka tsira daga kisan kare dangi ba amma lamari ne da duniya baki daya za ta yi koyi daga gare shi saboda laifi ne da aka aikata kan bil Adama.
Renowned as the first Watan Restaurant, our Southall branch is where it all started back in 1994! Enjoy all of your Watan grills cooked freshly on our charcoal grill! Or opt for an our house famous Kabuli Pulao! Catering is also available at this location, for all catering requests visit our catering page.
Bayan da hukumar kallon kafar Nijeriya, NFF ta nada Finidi George a matakin sabon kociyan Super Eagles, tuni masana suka fara sharhi a kan irin kalubalen da ke gaban tsohon dan wasan na Nijeriya.
Kafin a nada shi a matsayin koci na dindindin Finidi George ya yi watanni 20 yana aikin mataimakin Jose Santos Peseiro, wanda ya ajiye aikin, bayan kammala gasar cin kofin nahiyar Afirka da Super Eagles ta yi ta biyu a Ivory Coast a bana.
Haka kuma ya ja ragamar tawagar Nijeriya a matakin kociyan rikon kwarya a wasan sa-da zumunta biyu da ta buga a Morocco a watan jiya sannan ya kuma doke Ghana 2-1 a wasan farko, hakan ya kawo karshen rashin nasara a kan Ghana daga Super Eagles cikin shekara 18, amma an doke shi 2-0 a karawa da Mali a wasan na sada zumunta.
Haka kuma ya lashe lambar zinare da ta azurfa da ta tagulla a gasar kofin nahiyar Afirka a 1992 da 1994 da 2000 da kuma 2002, sannan Finidi mai shekara 52 tsohon dan kwal-lon Ajad da Real Betis ya fara buga wasa a Calabar Robers da Sharks FC daga nan ya je nahiyar Turai ya buga wasa a kungiyoyin Ajad da Real Betis.
Shi ne ya bai wa Rashidi Yakini, kwallon da Nijeriya ta fara ci a gasar kofin duniya a karawa da Bulgaria a Amurka ranar 19 ga watan Yunin 1994, sannan aikin da aka bai wa George shi ne ya yi kokarin ganin ya kai Super Eagles gasar cin kofin duniya da za a yi a 2026 a Amurka da Canada da kuma Mexico.
Kenan ya zama wajibi Nijeriya ta doke Afirka ta Kudu a Uyo da kuma Jamhuriyar Benin a Abidjan a wasannin neman shiga gasar kofin duniya da suke gabanta saboda kawo yanzu Super Eagles tana ta uku a rukuni na uku a neman gurbin shiga gasar kofin duni-ya, biye da Rwanda da kuma Afirka ta Kudu.
Sannan akwai nada sabon kyaftin, bayan da ake ganin abu ne mai wahala dan wasa Ahamd Musa ya ci gaba da zama kyaftin din tawagar ta Super Eagles, nan ma wasu suna ganin dan wasan baya kuma mataimakin Ahmad din, William Trost-Ekong, wanda kusan shi ne ya jagoranci tawagar har aka kammala wasannin Afirka da Nijeriya ta je wasan karshe shi ne ya kamata ya zama jagoran Super Eagles din.
According to news reports, the sale of most of the wild animals found in the Al-Saydah Aasha Market is banned under the Egyptian law. The Egyptian police conduct frequent raids on the market to arrest violators and confiscate wild animals.
Law No. 53 of 1966 prohibits the trade and possession of wild animals, whether those animals are alive or dead.[9] Violators may be sanctioned by a fine of up to 10,000 Egyptian pounds (about US$618). Any tools used to sell, slaughter, or keep the wild animal will be also confiscated.[10]
Law No. 4 of 1994 and its executive regulation prohibit the sale of wild animals, either dead or alive, that are protected by international agreements and Ministerial Resolution No. 28 of 1967.[12] The Law sanctions violators with a fine of between 200-5,000 Egyptian pounds (about US$12-$309) and the confiscation of the wild animals as well as all tools used to keep those animals.[13]
According to news reports, the sale of the wild animals found in the Al-Saydah Aasha Market is banned under Egyptian law. The Egyptian police conduct frequent raids on the market to arrest violators and confiscate banned wild animals.[14] Additionally, not all animal traders in the market have a permit to deal with animals.[15]
In February 2016, in conjunction with the Ministry of Environment, the Egyptian police conducted a large-scale raid on the Al-Saydah Aasha Market. The raid resulted in the confiscation of a great number of wild animals, including fruit bats, Nile crocodiles, iguanas, and different types of monkeys.[16] Also, in April 2017, the police raided the market one more time to confiscate wild animals sold in the market and arrest individuals who were selling those animals without a permit.[17] The most recent police raid on the Al-Saydah Aasha Market took place in January 2020.
In an effort to combat the spread of COVID-19, the Governor of Cairo has decided to block all gatherings by shutting down all street markets. Accordingly, the Al-Saydah Aasha Market was shut down.[18]
Apparently, there is no formal veterinarian unit in the market that monitors the health condition of the animals and any violations related to sanitation and cleanness of the market.[19] However, there is a veterinarian who comes to the market on a voluntary basis. Customers pay him a fee to check the animals before purchasing them. However, this practice is not mandatory.[20]
c80f0f1006