"Ita tagaji dashan maganin mata, dan mijinta baya wani sonta sabida bata iya girki ba, inda take samun saukinshi sai gurin jima'i, Ya ilahi wai sabida mi bazamu koya musu girki ba, sai na kasa hakuri na mata magana harna gabatar mata kaina, take kunya ya kamata janta gefe nayi muka tattauna, nasata ta roki mijinta ya sakata a islamiyana, da kuma ajin Hajiya Falmata, na koyar da girki da gyaran jiki, hmm yau sai ga yarinyar da mijinta kafin nazo ɗin nak ta biya min Umrah, tana kuka tace.
"Kin karaya ne? Ai ginin amarya ne nan da wata uku ki tafi yawonki ita ta zauna min a gida ba iya haka ba, koda Make love nazo yi da ita, bazata min rowan jikinta ba dan haka ki kwana da shirin kanwarki tana zuwa."
"Dalla yi min shiru kazama dake ma, maza tashi ki girka min wani abincin ko na miki shegen duka." ya buga min tsawa da sauri na mike nazo na raɓa gefenshi doguwar rigace na material kaina babu ɗan kwali nayi kasa aguje garin sauri na zame tare da faɗuwa, ihu na tsala da sauri ya biyo ni, ranshi na kara ɓaci cike da sabon masifa yace.
Washi gari ina farkawa na cire ruwar dan naga ya kare, dakyar na shiga ban ɗaki nayi alola nazo na gabatar da sallah a zaune ina gamawa na koma gado zan kwanta dan har lokacin bana jin daɗin jikina ga tsoron da yasami mazaune a zuciyata, fitowa nayi da niyyar rufe kofar falon sai gashiya turo kanshi.
Cak yaja ya tsaya tare da juyawa kallon juna mukayi naja da baya jikina narawa, kallona yayi yanda rigar makarantar mai dogon hannu ya kamani gaban botirin yaki haɗuwa haka na barshi, sai farin vest ta cikin rigar har yana hango bra ɗina pink, dan gabaki ɗaya hijab ɗin suka fita, idanunshine ya sauka akan skirt ɗin wanda ya wucce kwanjina, sai farin skintie da nasaka, da takalmina toms, ruwa ake kaman da bakin kwarya, zare italian suit dark blue ɗinshi yayi ya rufa min sabida ganin yanda na kare kirjina ina, janyoni yayi ya sakani a motar ya shiga shima muka bar mkrnt, gudu yake shararawa a titi kaman zai tashi sama Allah kaɗai ya kaimu gida, yana parking yayo waje tare da zuwa ya buɗeni riko hannuna yayi nakuwa cacumeshi na shige jikinshi ina kuka, jin jikina cikin nashi yasashi tsayawa cak, yana kallon yanda gashin kaina suka rufe min fuska, dan a kunce suke na kamasu da bam,
"Wow Aunty Mom daddy zai faɗa hannunki dole ki koyi abu biyu ki daina tsoronshi kuma ki koyi rashin kunya, ai nasan shi ba dutse bane wata rana dole ya nemi abokiyar haɗi, kee nifa Aunty Mom banki a aurar dani ba, dan Wallahi mijina zaisha gata, ynz nazone ko zaki zaria sallah kinsan lokacin da natafi ashe su turkish tsarinsu daban ne har an farq karatu, ynz ma hutun sallah aka bamu, ina Ss 1 kinga yanda na haɗa ganga kuwa, musaman inda na faɗi sunan daddy Sai kiji ana cewa Yar young billonia ke kuma mrs Young billinia dole mu shiga next level, Ki shirya muje boutieq, mu tsinto kayan yakin daddyna, hoo sorry next week su Mommy zasƴ dawo nan gidan banji dadi ba amma karki damu."
Ban kuma jin batunshi ba na fice a side sai gurin hajiya da take sallar raka'atun fijr, nima alola nayi nazo na fara muna gurin har aka kira asuba, muna idarwa muka sunkuya azkar har na fara gyangyaɗi nuna min ɗaya ɗakinshi tayi na mike naje na kwanta tun da nashiga nake sinsino kamshinsa, a katifar nayi masauki tuni barci yayi gaba dani,
Mura ke damunshi na masa farfasun kan rago, sai tea irin namu na yan nijar na kai mishi, sai kuma ruwan da zaisha magani, ina zaune ya mike na kawo mishi brush ya wanke bakinshi a wani roba na maida toilet, ina fitowa naga mutum a window komawa ban ɗaki nayi na taro ruwan zafi, na surka nazo na watsa a window dama na faɗawa Rahilah tace haka Hindu ke mata, sai da ta watsa mata ruwan zafi ta daina,
Zuwa nayi na fara aikin dole sai da natafi babban kitchen na ɗauko hanta, da alayahu nazo na karasa faten kunun na markaɗa gyaɗar a bledan nayi mishi na zuba a flast. Wanka nayi nasaka atamfa riga da zani sai hijab da nik'af ina jiranshi.
Na tashi na rufo kofar na faɗa ban ɗaki nayi wanka, sosai nazo nasaka riga da skirt na roba, wannan atamfar roban nan, dai na 1500, yaji ɗinki sosai dan sai ka kure mishi kallo zaka fahimci robane(? Toh ynz wata sai tace akan mi matar mai nasara zata ɗaura wuta sallau, ku duba gidan da Maryam tafito kuma ma yanzun matan masu kuɗin ɗaura roba suke balle mu talakawa musu ɗauƙar rayuwa high class)
Kamar zan fasa ihu haka na sauko nazo na kwashi kayan, na wucce da nashi ɗakinshi, nawa kuma nakai sama. Cire kayana nayi na shiga gyara ɗakina, ina gamawa nayi wnka da sllah, sannan nazo niman abinda zanci.
dd2b598166