Ɗan takarar gwamna a jam'iyyar APC, Nasiru Gawuna, ya yi martani bayan hukuncin kotun ƙoli kan zaɓen gwamnan Kano.